Bayan halartar taron majalisar dinkin Duniya a birnin New York na kasar Amurka, shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da uwargida, A'isha...
Bayan halartar taron majalisar dinkin Duniya a birnin New York na kasar Amurka, shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da uwargida, A'isha...
YADDA AKE SADUWA DA MAI CIKI ? Tambaya : Malam na kan ji wasu mutane na fadar cewa ba ya halatta idan matar mutum tana da juna biyu ya yi ji...
Wata mata 'yar kasar Amurka me suna, Kathryn Mayorga ta bayyana cewa tauraron dan kwallon kafar Juventus, Cristiano Ronaldo ya taba yi m...
Wadannan bayanai da zan kawo su ne ya kamata Kungiyar NLC tayi wanda zai fi amfanar da ma'aikatan da 'yan Najeriya. 1. Babu shakka m...
Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa ya yabawa mahaifiyarshi bisa irin gudummuwar da ta bashi a rayuwarshi inda yace ita tayi sanadin z...
Wasu rahotanni daga jihar Adamawa na cewa ana can ana tattaunawa da tsohon shugaban hukumar yaki da yiwa arzikin kasa zagon gasa ta EFCC, Ma...
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya ta yiwa abokiyar aikinta, Rahama Sadau tallar jambakinnan nata na Sadau ta dandalinta na sada zum...
Hukumar kwallon kafa ta kasashen Turai, UEFA, ta ce za’a fara amfani da fasahar taimakawa alkalin wasa da maimaicin bidiyo, a gasar zakarun ...
Yanzu dai ana shirin yin zaben fitar da gwani a Jam’iyyar APC inda za a tsaida ‘Yan takaran da za su rikewa Jam’iyyar tuta a zaben da za ayi...
Ku kasance da mu domin samun wakokin hausa da kuma labaran kannywood. Ga hotu nan kamar haka Hajiya Maryam kenan tayi kyau cikin salo. Zaku ...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ranar Litinin 1 Ga Oktoba, ta zama ranar hutun murnar zagayowar Ranar ‘yancin Najeriya. A ranar Litinin 1 ...
Taurarin fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik da Rahama Sadau kenan a wadannan kayatattun hotunan nasu da suka sha kyau, muna musu fatan Alher...
A makon da ya gabatane muka ji labarin tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth ta samu babban mukami daga dan takarar shugaban kasa karkas...
Taurarin fina-finan Hausa, Adam A. Zango da Halima Atete kenan sanye da kayan Real Madrid inda Adamun yace, muna tayaku jaje 'yan madara...
Cibiyar nazarin harkokin bincike da bunkasar kasa ta NASRDA (National Space Research and Development Agency) ta bayyana wasu jihohi hudu na ...
A lokacin sanyin da ya gabata mutane dubu 80 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar mura a Amurka. Shugaban Cibiyar Kula Tare da Hana Yaduwa...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce, gwamnatinsa ta himmatu wajen samun nasara a yakin da take yi da matsalar cin hanci da rashawa, yay...
— Allah madaukakin sarki yana cewa: "Da yini mai sheda, da yinin da ake halarta a cikinsa" (Suratul-Buruj: 3), A karkashin wannan ...
Wani manomi a Kenya yana cikin mutane biyar da suka yi nasara a duk fadin duniya, da kamfanin Facebook ya ba kowannensu dala milyan daya. A...
Wani direba dake aiki a fadar shugaban kasa me suna Offre yayi yunkurin kashe kanshi ta hanyar rataya saboda tsananin rayuwa da kuma rashin ...
A wani kauyen kasar India an hana musulmai yin sallar Jam'i da kuma ajiye gemu saboda zargin mutuwar wani dan saniya a hannun wani matas...
Shahararriyar jarumar nan ta wasan fina finan Hausa wadda tauraruwar ta ta dan kwanta watau Zainab Indomie ta ce duk wanda ya kara cewa tana...