Alhamdullahi, Jarumi Ali Nuhu ya turo da kudi Naira dubu hamsin (50k) A Baiwa Baba Karkuzu
Alhamdullahi, Jarumi Ali Nuhu ya turo da kudi Naira dubu hamsin (50k) A Baiwa Baba Karkuzu

Alhamdullahi,  Jarumi Ali Nuhu ya turo da kudi Naira dubu hamsin (50k). A baiwa Baba Karkuzu ya biya kudin hayar gida. Allah ya saka da alka...

Read more »

Ali Nuhu Ya Nada Nafisa Abdullahi A Matsayin Uwargidan Kamfinsa
Ali Nuhu Ya Nada Nafisa Abdullahi A Matsayin Uwargidan Kamfinsa

Shahararren Jarumin masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Sarki Ali Nuhu, ya nada fitacciyar jaruma, Nafisa Abdullahi, a ma...

Read more »

AN BAR BAYA DA KURA; Ziyarar 'Yan Kannywood ga Buhari
AN BAR BAYA DA KURA; Ziyarar 'Yan Kannywood ga Buhari

A jiya Alhamis, 18 ga watan Oktoba 2018 wasu daga cikin jaruman Finafinan Hausa da mawaka suka kai ziyara ta musamman a fadar shugaban kasa ...

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau New Style Wanda Na Burge Mutane
Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau New Style Wanda Na Burge Mutane

Zafffan hotunan jaruma rahama sadau da ta sanya a shafinta na istagram wanda wannan style kam itace jaruma ta farko a duniyar kannywood na f...

Read more »

Abin Da Ya Sa Na Saki Bidiyon fallasa Ganduje – Jaafar Jaafar
Abin Da Ya Sa Na Saki Bidiyon fallasa Ganduje – Jaafar Jaafar

Za mu gurfanar da shi a kotu – Gwamnatin Kano Mawallafin jaridar Daily Nigerian da ke fitowa a Intanet, Jaafar Jaafar ya ce ya saki bidiyon ...

Read more »

Bayan Sama Da Shekara Daya Da Bace Wa Nnamdi Kanu Ya Bayyana A Jerissalam
Bayan Sama Da Shekara Daya Da Bace Wa Nnamdi Kanu Ya Bayyana A Jerissalam

Bayan sama da sheakara daya da bacewar shugaban kungiyar ‘yan asalin yankin Biafra, Nnamdi Kanu, ya bayyana a kasar Jerissalam. Kanensa, Emm...

Read more »

Abinda Yasa Na keson Yin Shugabancin Najeriya - Atiku Abubakar
Abinda Yasa Na keson Yin Shugabancin Najeriya - Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya ce akwai dalilai da dama da suka sa shi neman shugabancin kasar a babban zaben 2019. Y...

Read more »

Jarumin Dadin kowa Sallau ya mayarda auren matarsa Furera
Jarumin Dadin kowa Sallau ya mayarda auren matarsa Furera

Shahararen dan wasan Barkwanci Sallau ya mayarda auren amaryarsa Furera da sukai shirin Dadin kowa Arewa24. Sallau wanda asalin sunansa shin...

Read more »

Kalli kyawawan hotunan A. Zango da Maryam Yahaya a gurin bikin Ado Gwanja
Kalli kyawawan hotunan A. Zango da Maryam Yahaya a gurin bikin Ado Gwanja

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a gurin liyafar cin abinci ta bikin Ado Gwanja da sahibarshi, Maimunatu, ya nisha...

Read more »
 
Top