Jarima Zainab Indomie za ta dawo fim
Jarima Zainab Indomie za ta dawo fim

ika wannan shafi Twitte Aika Hakkin mallakar hoto FACEBOOK Image caption An sha yin rade-radi marasa dadi akan abin da ya sa ba a jin duriya...

Read more »

[SHEKARAU] SHARUDDAN DA YA GINDAYA KAFIN SHIGA APC: Sharadi 6 masu ban mamaki
[SHEKARAU] SHARUDDAN DA YA GINDAYA KAFIN SHIGA APC: Sharadi 6 masu ban mamaki

Wadannan su ne Sharudan da Mallam shekarau ya gindaywa Jam'iyyar APC kafin ya amince ya shiga cikin ta; 1. Za a biya masa bashin 250 Mil...

Read more »

Mijin Sa'adiya Kabala a cewarsa "maza take kawo mai gida shi yasa ya saketa"
Mijin Sa'adiya Kabala a cewarsa "maza take kawo mai gida shi yasa ya saketa"

  A makon da ya gabatane mujallar Fim  Magazine ta tabbatar da mutuwar auren tauraruwar fina-finan Hausa, Sa'a diya kabala, bayan watann...

Read more »

Bayan komawar Shekarau zuwa APC: Shin menene matsayin wakar 'Malam yaci kudin makamai' da Rarara yamasa?
Bayan komawar Shekarau zuwa APC: Shin menene matsayin wakar 'Malam yaci kudin makamai' da Rarara yamasa?

A karshe dai bayan tattaunawa da akayi tsakanin shugaban APC, Adams Oshiomhole da gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da tsohon g...

Read more »

Adamu zango ya bayyana cewa 'duk kankantar abinda Allah ya baka ka gode matukar kana da lafiya'
Adamu zango ya bayyana cewa 'duk kankantar abinda Allah ya baka ka gode matukar kana da lafiya'

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango wanda akafi sani da Price Zango kenan a wannan hoton inda ya bayyana cewa, duk kankantar abinda gar...

Read more »

Mata Sun Fi Maza Shaye-Shayen Miyagun Kwayoyi A Wannan Lokacin, Inji NDLEA
Mata Sun Fi Maza Shaye-Shayen Miyagun Kwayoyi A Wannan Lokacin, Inji NDLEA

Shugaban kungiyar matan gwamnonin Arewa (NGWF) kuma, mai dakin gwamnan jihar Bauchi, Hajiya Hadiza Mohammed Abubakar ta shaida cewar kawo ya...

Read more »

[Makarfi] Dan takarar da ya kamata PDP ta tsayar muddin tana son kada BuharI
[Makarfi] Dan takarar da ya kamata PDP ta tsayar muddin tana son kada BuharI

Tsohon Ciyaman din riko na jam'iyyar PDP, kuma daya daga cikin masu neman tikitin takarar shugabancin kasa a jam'iyyar PDP, Sanata A...

Read more »

[Latest] Rahama Sadau tare da mahaifiyarta a kasar Saudiyya
[Latest] Rahama Sadau tare da mahaifiyarta a kasar Saudiyya

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata da ta dauka a kasar Saudiyya tare da mahaifiyarta, Rahama ta ...

Read more »

Gara Na Fadi Zabe Da Naci A Cikin Rikici – Cewar wani Gwamna
Gara Na Fadi Zabe Da Naci A Cikin Rikici – Cewar wani Gwamna

Leadership Hausa Newspapers LABARAIGara Na Fadi Zabe Da Na Ci A Cikin Rikici –Gwamna OrtomPublished 1 min ago on September 8, 2018 By Umar A...

Read more »

Babban dankwallo (Messi) yace 'Ba Zan Taba Barin Barcelona Ba Zuwa Wata Kungiyar A Nahiyar Turai'
Babban dankwallo (Messi) yace 'Ba Zan Taba Barin Barcelona Ba Zuwa Wata Kungiyar A Nahiyar Turai'

Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Leonel Messi, ya bayyana cewa bazai taba barin kungiyarsa ta Barcelona ba domin komawa...

Read more »

Mu Nemi Taimakon Allah Shi Kadai: ‘Dan Majalisa Ya Shawarci ‘Yan Siyasa'
Mu Nemi Taimakon Allah Shi Kadai: ‘Dan Majalisa Ya Shawarci ‘Yan Siyasa'

A yayin da zabukkan shekarar 2019 suke gabatowa, dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Awe/Doma/Keana, Ogoshi Onowa ya shawarci ‘yan si...

Read more »

"Duk na yafe muku masu zagina" inji babban jarimi Adam A. Zango
"Duk na yafe muku masu zagina" inji babban jarimi Adam A. Zango

Bayan da ya saka labarin durkusawa a kasa yana neman afuwar Ali Nuhu, Adam A. Zango yayi bayanin cewa, ya daina yin rubutu wanda zai sa ma a...

Read more »

An kori 'yan sandan Najeriya uku daga aiki bisa shiga gidan Edwin Clark ba bisa Ka'ida ba
An kori 'yan sandan Najeriya uku daga aiki bisa shiga gidan Edwin Clark ba bisa Ka'ida ba

Hakkin mallakar hoto GETTY IMAGES Babban sufeton 'yan sandan kasar ya amince da kora daga aiki da aka yi ma wasu jami'an 'yan sa...

Read more »

Hukumar hana Cin hanci da Rashawa (EFCC) Ta Gurfanar Da Wani Dan Danfara Gaban Kotu a Lagos
Hukumar hana Cin hanci da Rashawa (EFCC) Ta Gurfanar Da Wani Dan Danfara Gaban Kotu a Lagos

EFCC EFCC ta gurfanar da wani dan Najeriya gaban kotu, bisa zargin yin amfani da sunan shugaban ma’aikatar Shari’ar Amurka, wajen danfarar m...

Read more »

Kungiyar da ta biya ma Buhari kudin takara ta bara: Babu wani jami’in gwamnati daya bamu ko kwandala
Kungiyar da ta biya ma Buhari kudin takara ta bara: Babu wani jami’in gwamnati daya bamu ko kwandala

 Tun bayan da wata kungiyar matasa ta biya ma shugaban kasa Muhammadu Buhari kudin tsayawa takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC da suka kai...

Read more »

Dakarun  Sojojin Najeriya Na Ikrarin Samun Galaba Akan 'Yan Bindiga a Zamfara'
Dakarun Sojojin Najeriya Na Ikrarin Samun Galaba Akan 'Yan Bindiga a Zamfara'

ZAMFARA: Jirgin yaki Rundunar sojin saman Najeriya na ci gaba da fatattakar ‘yan bindigar jihar Zamfara, ta hanyar wani gagarumin farmaki da...

Read more »

Shugabannin Rasha Da Turkiyya Da Iran Zasu Gana Kan Batun Lardin Idlib
Shugabannin Rasha Da Turkiyya Da Iran Zasu Gana Kan Batun Lardin Idlib

Batun Siriya zai sake daukar hankali a fagen diflomasiyya a yau dinnan Jumma'a, inda jami'an diflomasiyya za su yi kokarin kau da yi...

Read more »
 
Top