Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan a wannan hoton nashi da ya haskaka.

Ya haskakane a wajen karbar award na babban jarimi na kannywood, wanda daga karshe ya lashe wannan gasar.

muna mishi fatan Alheri.


Post a Comment

 
Top