PDP ta kwace takarar gwamnan Kano daga hannun sirikin Kwankwaso ta bawa Takai
PDP ta kwace takarar gwamnan Kano daga hannun sirikin Kwankwaso ta bawa Takai

Uwar jam’iyyar PDP ta yi watsi da dan takararta na mukamin gwamnan jahar Kano, kuma surukin jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwas...

Read more »

"Duk Duniyarnan babu macen da zata fahimceni" A cewar Adam A. Zango
"Duk Duniyarnan babu macen da zata fahimceni" A cewar Adam A. Zango

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya yi wani rubutu a dandalinshi na sada zumunta da ya dauki hankulan abokan aiki da mas...

Read more »

Bayanin Abubuwa 10 dake hana mata rashin sha'awa
Bayanin Abubuwa 10 dake hana mata rashin sha'awa

*Abubuwa 10 Dake Hana Mata Jin Dadin Jima'i/Gamsuwa ko Sha'awa a Rayuwar Aure* *Shin kona mamakin mi yasa iyalinka bata da sha'a...

Read more »

"Lokaci yayi da zan kasance tare da Real Madrid" A cewar Hazard
"Lokaci yayi da zan kasance tare da Real Madrid" A cewar Hazard

Dan wasan gaba na Chelsea Eden Hazard ya sake haifar da shakku kan yiwuwar cigaba da zamansa a kungiyar, inda dan wasan yace har yanzu, yana...

Read more »

 Kayatattun hotunan Maryam Yahaya Da suka burge sosai
Kayatattun hotunan Maryam Yahaya Da suka burge sosai

Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

Read more »

Dalilai 5 da sukasa kasar Amurka ta kira Atiku da babban barawo
Dalilai 5 da sukasa kasar Amurka ta kira Atiku da babban barawo

Wani kwamiti da kan tsaron cikin gida da harkokin gwamnati da kasar Amurka ta kafa, ya fitar da wani rahoto, wanda ya zayyana mutane 4 da su...

Read more »

Karanta Abinda matar aure 'yar Arewa ba zata taba iya yiwa mijinta ba
Karanta Abinda matar aure 'yar Arewa ba zata taba iya yiwa mijinta ba

Wata baiwar Allah me amfani da shafin yanar gizo na Twitter ta bayyana abubuwan da matar Aure 'yar Arewa ba zata taba iya yiwa mijinta b...

Read more »

A cewar Atiku "Da Buhari na da shaidar cewa ni barawo ne da tuni ya kamani"
A cewar Atiku "Da Buhari na da shaidar cewa ni barawo ne da tuni ya kamani"

Bayan da Atiku Abubakar ya lashe zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa...

Read more »

Acewar wata Jarymar fim "Indai ba Atiku ba Bamai iya kada Buhari"
Acewar wata Jarymar fim "Indai ba Atiku ba Bamai iya kada Buhari"

Shararriyar Jarumar nan ta Kannywood a masana’antar shirya fina-finan Hausa a zamanin baya watau Fati Muhammad ta Godewa Allah akan Nasaran ...

Read more »

"APC ba ta yi adalci ba a zabukan fitar da gwani" a cewar Aisha Buhari
"APC ba ta yi adalci ba a zabukan fitar da gwani" a cewar Aisha Buhari

Uwargidan shugaban Najeriya, Aisha Buhari, ta soki jam'iyya mai mulki APC dangane da yadda ta gudanar da zabukan fitar da gwaninta a 201...

Read more »

Hotunan Fati Shu'uma da suka birge matuka sosai
Hotunan Fati Shu'uma da suka birge matuka sosai

Taurawar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wadannan hotunan nata da ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

Read more »

'Yan siyasar Najeriya 10 da suka mallaki kazamin kudin da ba wanda ke dashi
'Yan siyasar Najeriya 10 da suka mallaki kazamin kudin da ba wanda ke dashi

Ba boyayyen abu bane cewar manyan 'yan siyasar Najeriya sun tara kazamin arziki daga mukamai daban-daban suka rike a gwamnati. Wani naza...

Read more »

An baiwa  Sarki Ali Nuhu digirin girmamawa na Dacta A wata jami'ar kasar waje
An baiwa Sarki Ali Nuhu digirin girmamawa na Dacta A wata jami'ar kasar waje

Wata jami'ar kasar waje ta baiwa Ali Nuhu digirin girmamawa na Dacta Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki ya samu wata gagarumar k...

Read more »
 
Top