Yan kwankwasiyya sunyi saukar Al-Qur'ani da Yanka dan neman samun nasara A+ A- Print Email 'Yan Kwankwasiyya A Karamar Hukumar Kiru Dake Jihar Kano, Sun Yi Yanka Da Addu'a Tare Da Sauke Kur'ani Don Ganin Kwankwaso Ya Yi Nasarar Zama Shugaban Kasa A Zaben 2019.Rariya.
Post a Comment