Jam'iyar APC mai mulkin Najeriya ta fitar da Jadawalin Zaben Fidda Gauni na Jam'iyar.
1. Shugaban Kasa: 24/satumba/2018
2. Majalisar Dattawa (Senate): 26/Satumba/2018
3. Majalisar Dokoki (House of Representative): 27/Satumba/2018
4. Gwaunonin Jahohi: 29/Satumba/2018
5. Yan Majalisun Jahohi: 2/Oktoba/2018
Haka kuma za'a fara sayarda fom din takara daga yau Asabar 1/Satumba/2018.
A huta lapiya..
Post a Comment