Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa yana godiya ga jaridar The Economist ta kasar Ingila da ta zabeshi a matsayin wanda zai lashe zaben 2019.


Post a Comment

 
Top