Wannan wani hotone dake nuna yanda wasu samari da suka zo tadi/hira/zance gurin wata budurwa, sun jera layi suna jiran na gaba ya gama ya basu guri.

Wani dai yace ko a gidan mai bazai bi wannan layin ba.


© HTDL


Post a Comment

 
Top