Hotunan Wani Bahaushe Da ya auri 'yar kasar Turkiyya A+ A- Print Email Wadannan hotunan wani Bahaushene da amaryarshi 'yar kasar Turkiyya, hotunan nasu sun rika yawo a kafafen sadarwa na zamani inda aka ta musu fatan Alheri. Muna fatan Allah ya Albarkaci wannan aure.
Post a Comment