Wadannan wasu ne daga cikin hotunan yanda bikin bayar da kyautukan Hikaya da BBChausa ta shirya jiya, Juma'a a babban birnin tarayya, Abuja ya kasance, Safiyyah Jibril Abubakar, Sakina Lawal da Bilkisu Muhammed Abubakar wadanda suka zo na daya dana biyu da na uku kenan a wannan hoton na sama.

Muna tayasu murna da fatan Allah ya kara daukaka.

Manyan baki irinsu matar gwamnan jihar Kaduna, Ummi El-Rufai da tauraron fina-finan Hausa, Rabiu Rikadawa sun halarci wannan taro.




Post a Comment

 
Top