Yanzu haka cikin daren nan, gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir Ahmad El-Rufai na zaga lungunan da sako na jihar Kaduna domin tabbatar da aikin jami'an tsaro na kwantar da tarzoma yana tafiya daidai.

Wannan hazaka da jarumta na gwamna El-Rufai tamkar wani sabon abune a garemu duba da yadda wasu gwamnonin ke nuna halin ko in kula a lokacin da jihohin su ke cikin makamanciyar irin wannan rudu da rudani.

Haji Shehu.


Post a Comment

 
Top