Jaridar Rariya ta ruwaito cewa, Kungiyar jaridar KNHA , BBC, da Premier times sun tabbatar da video da gwamna kano yake karbar na goro a hannun yan kwagila sahihi ne kuma ingancacce ne.

© fb/Sarauniya


Post a Comment

 
Top