Taurarin mawakan Hausa, Aminu Alan Waka da Ali Jita da Fati Nijar kenan a wadannan hotunan inda suka hadu da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo a wani taro da yayi da masu nishadantar da jama'a a birnin Legas.

Ala ya bayyana cewa taron nasu yayi armashi kuma gwamnati ta yi alkawarin inganta ayyukan mawaka da 'yan fim na Arewa da kudancin kasarnan.






Post a Comment

 
Top