ALHAMDULILLAH! Masha Allah!!

'Yan Tawaye da aka yi Garkuwa da su a garin Dauran dake Karamar Hukumar Zurmi, a Jihar Zamfara, sun dawo Lafiya, daga hannun masu garkuwa da mutane.

Muna rokon Allah ya tsare gaba, ya kubutar da sauran da ke hanu. Ameen.

DAGA: Abdurrahman Abubakar Sada.


Post a Comment

 
Top