Wani bawan Allah ya bayar da shawara akan hanyar da yake tunanin zata kawo karshen lalatar da ta yi yawa a cikin al'umma.

Yace maslaha shine duk wanda ke da hali yayi aure kawai.

Ya kara da cewa duk wani dogon turanci da za ayi ba saukin da zai kawo.


Post a Comment

 
Top