Wani Dan jarida ne Yana wucewa takan wani titi sai yaga anyi hadari Mutane suntaru.

Sai ya je gun yaga an cika sosai yarasa yadda zaiyi yadau RAHOTON VIDEO sai danjarida yakoma baya “Ya’kwalla Ihu.4


Ya ce jama’a Babana ne aka kade ku taimaka Kubarni na shiga na mai kallon karshe.

Sai Jama’ar wajan Suka bashi guuu ya Furmutsa yashiga Yana Lekawa sai ya ga ASHE DAN AKUYA AKA KADE…


Post a Comment

 
Top