image © bbchausawa

Wani matashi ya kashe kasansa ta hanyar hadiyar guba bayan budurwarsa ta turo masa bidiyonta tare da wani suna jima’i.

Wannan abunda ya faru ne a jamhuriyar Dominican.

Rahotanni sun bayyana cewa matashin wanda hukumomi sun ki bayyana sunarsa ya kashe kansa ne ta hanyar guba wanda yayi sanadiyyar mutuwarsa bayan an garzaya da shiz zuwa asibiti.


Post a Comment

 
Top